An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Georges Pompidou a shekara ta 1969.George PompidouGeorges PompidouGeorges PompidouGeorges Pompidou
Georges Pompidou (lafazi: /jorej fumefidu/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1911 a Montboudif, Faransa; ya mutu a shekara ta 1974 a Paris, Faransa. Georges Pompidou shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1969 zuwa shekarar 1974 (bayan Charles de Gaulle - kafin Valéry Giscard d'Estaing). .