Amor Chadli
Appearance
Amor Chadli | |||||
---|---|---|---|---|---|
30 ga Yuli, 1986 - 16 Mayu 1987 ← Abdelaziz Ben Dhia (en) - Mohamed Sayah →
30 ga Yuli, 1986 - 16 Mayu 1987 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Monastir (en) , 14 Mayu 1925 | ||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||
Mutuwa | 8 Nuwamba, 2019 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Faculté de médecine de Strasbourg (en) doctorate in France (en) Paris Medical Faculty (en) Faculté de pharmacie (en) University of Strasbourg (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da likita | ||||
Employers |
Paris Medical Faculty (en) Faculty of Medicine, Tunis - El Manar (en) Institut Pasteur de Tunis (en) Tunis University (en) | ||||
Kyaututtuka | |||||
Mamba | Académie Nationale de Médecine (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Socialist Destourian Party (en) |
Amor Chadli (14 ga Mayun shekarar 1925 - 8 Nuwamban shekarata 2019) ya kasance likita ne dan ƙasar Tunusiya kuma ɗan siyasa daga Tunis wanda ya yi Ministan Ilimi daga 1986 zuwa 1987. an San shi a bangaren likitanci.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kuma yi aiki a matsayin darekta na Cibiyar Pasteur ta Tunis tsakanin 1963 da 1988. Chadli shi ne shugaban makarantar Makarantar Magunguna ta Tunis 1964 daga 1971, kuma ya koma aikin deanship daga 1974 zuwa 1976.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]