Alli
Appearance
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
drawing instrument (en) |
Amfani |
drawing (en) |
Alli dai abu ne da ake rubutu da shi a makaranta wanda malami kanyi amfani da shi wajen rubutawa ɗalibai darasi.
Asali
[gyara sashe | gyara masomin]Alli dai ya samo asali ne tun daga al-ƙalami inda ake amfani da farar ƙasa wajen yin alli.
Amfanin alli
[gyara sashe | gyara masomin]Amfanin alli Shine koyar da ɗalibai darussa a makarantu[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.