Bruno Zita Mbanangoyé
Bruno Zita Mbanangoyé | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Port-Gentil (en) , 15 ga Yuli, 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Bruno Mbanangoyé Zita (an haife shi a ranar 15 ga watan Yuli 1980) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. Ya kasance memba na tawagar kasar Gabon.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Zita ya fara aikinsa a ƙungiyar Petrosport kuma ya shiga cikin bazara 2001 tare da kulob ɗin AS Djerba.[1] Bayan shekaru hudu tare da AS Djerba ya sanya hannu a lokacin rani 2005 a ƙungiyar ES Zarzis. Zita ya bar Tunisiya bayan shekaru biyar kuma ya rattaba hannu da kulob din Dinamo Minsk na Belarus a watan Janairun 2006. Zita ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru biyu da kungiyar Sivasspor ta Turkiyya a ranar 31 ga watan Agustan 2009.
Zita ya sake sanya hannu a kulob ɗin Dinamo Minsk a cikin watan Janairu 2011. [2] Ya wakilci tawagar kasar Gabon a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2012, inda Gabon, ta zama a matsayin mai masaukin bakin gasar, ta kai wasan daf da na kusa da karshe.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bruno Mbanangoyé Zita - International Appearances
- ↑ Мбанангой и Ледесма усилили "Динамо"
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Bruno Zita Mbanangoyé at National-Football-Teams.com
- Bruno Zita Mbanangoyé at Soccerway