Kimiyar al'umma
Appearance
academic discipline (en) | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Kimiyyar zamantakewa |
Karatun ta |
history of sociology (en) |
Tarihin maudu'i |
history of sociology (en) |
Gudanarwan |
sociologist (en) |
ACM Classification Code (2012) (en) | 10010461 |
Kimiyar al'umma, abinda ake da Sociology a takaice a yaren Turanci. Wannan wani fanni ne na kimiya mai zaman kansa wanda yake bayani akan al'ummomin mutane da abinda yake da alaka dasu na ilmi, tarihi, cigaba, shugabanci da kuma rassa masu amfani na al'ummma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.